Duration 10:49

Garkuwan Cindo ya kasa buge Dan Sama'ila Shagon Alaba a damben Marba

2 069 watched
0
18
Published 6 Aug 2020

Wwasu wasannin damben gargajiya da Sarkin damben gargajiya na Nigeria, Garkuwan Cindo bai ji dadi ba, da kuma wadanda Bahagon Mai Takwasara ya yi murna da bajintar da ya yi a Marabar Nyanya, jihar Nasarawa Nigeria.

Category

Show more

Comments - 3